Ali Jita Album Description
Application din Ali Isah Jita, Mai Dauke da zafafan wakokin Mawakin Zamani na Hausa da Kuma ingausa ta yarukan Nahiyar Africa, Ali Jita inkiya Mai makogaron Zinare. Dafatan zakuji Dadin wannan application din na Mawakin Zamani Ali Isah Jita.
Open up