All language Translation Lite Description
Wannan application din Yana Dauke da Gaba dayan yarukan Duniya Baki Daya Kuma zai Baku damar fassara dukkanin Wani yare ko harshen da kuke bukatar nazari ko fassarashi zuwa yaran ko harshen da kuke da muradi, Kuma an wallafa wannan application ko manhaja ne Domin Daliban Neman ilimi Domin saukaka musu a lokacin nazari, ko Neman fassarar harsun.
Open up