Sheik Ibrahim Zakzaky(H) vol:2 Description
Karatun sheik Ibrahm El'zakzaky Zaria Volume 2, bayan faiyace karatukan Malam Kashi na farko ayauma Mun safe Kawo muku Cigaban karatun Malam Kashi na biyu, kucigaba da bibiyarmu Muna Dauke da duk nau'in Kara tukan saiyid Ibrahm El'zakzaky (H).
Open up