Sheik Isah Ali Fantami Description
Wannan application din Mai albarka Yana Dauke da karatukam Malam sheik professor Isa Ali Ibrahim Fantami, bugu da Kari Zaku iya amfani da wannan application din Cikin sauki ba tare da wata. Wahala ba, fatan zamuyi amfani da abinda Zamu saurara, Allah ya sakawa Malam da alkhairi, Ameen.
Open up