لمحة عن Sheik Isah Ali Fantami
Wannan application din Mai albarka Yana Dauke da karatukam Malam Sheikh الأستاذ عيسى علي إبراهيم Fantami ، bugu da Kari Zaku iya amfani da wannan application din Cikin sauki ba tare da wata. Wahala ba، fatan zamuyi amfani da abinda zamu saurara، Allah ya sakawa Malam da alkhairi، Ameen.
المزيد